fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Majalisa ta amincewa shugaba Buhari ya ciwo bashin Dala biliyan 1

Majalisar tarayya ta amincew shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ciwo bashin Dala Biliyan 5.8.

 

Za’a ciwo bashinne daga Bankin Duniya, da Bankin raya kasashen Africa mallakin kasar China, da da bankin Musulunci.

 

Yayin amincewa da bashin, majalisar ta nemi a mika mata ka’idojin da aka dora kan bashin dan ta yi nazari akansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *