fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Majalisa ta gayyaci Gwamnan CBN dan jin ba’asin da yasa aka dakatar da hadahadar Cryptocurrency

Majalisar dattijai ta nemi gwamnan babban bankin Najeriya,  CBN, Godwin Emefiele da kuma daraktan SEC, Lamido Yuguda da su gurfana a gabanta dan ba’asin dalilin dakatar da hadahadar kudaden Internet,  Cryptocurrency.

 

Sanata istifanus Gyang da Tokunbo Abiru ne suka kai kudirin gaban majalisar inda kuma majalisar ta amince da gayyatar wadannan shuwagabannin.

 

Majalisar ta neki Kwamitin dake kulda da tsaron yanar gizo dana kudi dana kimiyya da fasaha su zauna da Gwamnan CBN da Daraktan SEC su samar da Rahoto akan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *