fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Majalisa ta gayyaci kamfanin mai na kasa, NNPC kan batan tiriliyan 4.07

Kwamitin majalisar Dattijai ya nemi kamfanin mai na kasa, NNPC ya gabata a gabansa dan bayani kan Tiriliyan 4.07 tsakanin shekarar 2010 zuwa 2016 da ba’a ji ba’asinsu daga gareshi ba.

 

Kwamitin wanda Sanata Matthew Urhoghide ke shugabanta a baya ya gayyaci kamfanin mai na kasa, NNPC ya bayyana gabansa dan bayanin yanda aka yi da wadancan kudade.

 

Kamfanin ya gabatarwa da majakisar takardun yanda aka kashe kudaden wanda suka kunshi kudin tsaro da gyaran bututun mai da kuma kuma tallafin mai duk suna kunshe a cikin rahoton.

 

Saidai, majalisar ta nace akan cewa sai kamfanin man na kasa, NNPC ya bayyana a gabanta yayi bayani dalla-dalla yanda aka kashe kudin.

 

A baya dai, cikin labaran Siyasa, hutudole.com ya ruwaito muku yanda gwamnatin tarayya tace tana aiki ba dare ba rana dan ganin ta daukakawa ‘yan kasar rayuwa.

Urhoghide said, “We will give the NNPC till Wednesday or latest Thursday to appear before us for their oral defence.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *