fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Majalisa ta gayyaci Lai Muhammad kan kulle Twitter

Majalisar wakilai ta gayyaci Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad saboda kulle shafin Twitter.

 

Lai Muhammad zai bayyana gaban kwamitin dake kula da shari’a na majalisar. Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila ne ya bayyana haka a zaman majalisar na ranar Talata.

 

Femi ya bayyana cewa, zasu ji ba’asin da ya kai ga kulle shafin na Twitter,  kamin su dauki mataki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *