fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Majalisa ta yiwa kudirin dokar hana kashi a bainar jama’a karatu na 2

Kudirin dokar da ke neman a haramta yin fitsari da kashi q bainar jama’a ya tsallake karatu na 2 a majalisar Dattijai.

 

Sanata Clifford Odia ne ya kai kudirin dokar gaban majalisar. Idan ya zama Doka, zai samar da hukumar da zat rika kula da tsaftace muhalli ta musaman.

“It is against this backdrop that this bill was conceptualised to give a legal framework for the execution of the Presidential Executive Order,” Ordia said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *