fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Gwamnatin Tarayya na neman rancen dala biliyan 6.1 (N2.343 trillion)

Majalisar dattijan ta ba da amincewar ne a ranar Laraba bayan ta yi la’akari da rahoto daga kwamitinta na bashin cikin gida da na waje wanda a baya ta ba da umarnin yin aiki a kan neman rancen.

Da yake gabatar da rahoton a zauren taron yayin zaman, Shugaban kwamitin, Sanata Clifford Ordia ya ce bukatar ba sabuwa ba ce domin an amince da ita a cikin shirin rancen lokacin da Majalisar Dokoki ta kasa ta zartar da kasafin kudin 2021 yana mai cewa za a yi amfani da shi wajen cike wasu gurabe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *