fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Majalisar Jihar Zamfara ta baiwa mataimakin Gwamnan jihar awanni 48 ya bayyana a gabanta bisa zargin rashin da’a

Majalisar jihar Zamfara ta baiwa Mataimakin gwamnan jihar, Barrister Aliyu Gusau umarnin bayhana a gabanta nan da awanni 48 saboda rashin da’a.

 

Ana zarginsa da gudanar da gangamin siyasa a Maradun ranar 10 ga watan Yuli bayan matsalar tsaro da ake fama da ita.

 

Hakan na zuwane bayan da kotu ta ki amincewa a tsigeshi daga mukaminsa, biyo bayan kin komawa APC tare da gwamnan Jihar, Bello Matawalle.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *