fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Majalisar Tarayya na Shirin amincewa da kafa ma’aikatar kula da dabbobi

Rahotanni sun bayyana cewa, Majalisar Dattijai na shirin amincewa da kafa wata hukuma da zata rika kula da dabbobi.

 

Kudirin dokar dan majalisa, Birma Muhammad Enagi ne ya kaishi zauren majalisar inda kuma tuni ya tsallake karatu na 2.

 

Dan majalisar yace idan aka kafa wannan hukuma, zata taimaka wajan hana yawo da dabbobi n zuwa guri-guri kuka zai taimaka wajan rage yawan satar Shanin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *