fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Majalisar tarayya ta ki amincewa da kudirin dokar da yace a rika bayyana sakamakon zabe ta hanyoyin zamani

Majalisa ta ki amincewa da kudirin dokar da ya bukaci a rika bayyana sakamakon zabe ta kafafen zamani.

 

TheCable tace ta gano takardun da suka tabbatar da hakan. A shekarar 2018, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ki akincewa da sakawa sabuwar dokar zabe hannu inda ya zargi cewa hakan zai kawowa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *