fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Majalisar Tarayya ta shirya tsaf da halasta Amfani da Wiwi

Majalisar wakilai ta shirya halasta Amfani da Wiwi dan karfafatattalin arziki.

 

Kakakin majalisar, Benjamin Kalu ne ya bayyana haka a wajan wani taro da aka yoi a Akure kan amfanin wiwi din.

 

Yace Kwanannan zasu shirya taron masu ruwa da tsaki dan wayar da kan al’umma kan amfanin ganyen wiwi din, yace kasashe irin su Africa ta kudu da sauransu na fitar da wiwi din zuwa kasashen waje kuma suna samun kudin shiga sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *