fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Majalisar tarayya ta yi shiru na minti daya dan jimamin wanda ‘yan Bindiga suka kashe a Sokoto

Majalisar tarayya ta yi shiru na minti daya dan jimamin wanda ‘yan Bindiga suka kashe a Goronyo na jihar Sokoto.

 

Sanata Ibrahim Gobir ne ya kai maganar majalisar.

 

Yace ranar 17 ga watan October ne ‘yan Bindigar suka kai mummunan harin inda suka rika harbin kan mai uwa da wabi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *