fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Majalisar Zartaswa ta amince da mayar da sayar da Tikitin Jirgin kasa zuwa Yanar Gizo

Rahotanni daga fadar shugaban kasa sun bayyana cewa majalisar Koli ta bayar da aikin mayar da sayar da tikitin jirgin kasa a yanar gizo inda wannan tsari zai fara aiki akan jirgin kasar dake jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinshi na Sada zumuntar Twitter inda yace tuni aka amince da bayar da aikin.

Fasinjojin Jirgin kasar kan sha wahala kamin samun tikitin jirgin inda wasu ke zargin ana boyeshi da gangan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *