fbpx
Monday, May 10
Shadow

Manchester City ta kafa irin tarihin Liverpool na lashe kofin Carabao karo hudu a jere bayan ta doke Tottenham daci 1-0

Aymeric Laporte yaci kwallo da kai ana daf da tashi wasa yayin daya taimakawa Manchester City ta lallasa Tottenham daci 1-0 ta lashe kofin Carabao karo na hudu a jere a filin Wembley.

Lashe kofin Carabao karo na hudu da City tayi yasa yanzu ta kafa irin tarihin Liverpool wadda itama ta lashe kofin karo hudu a jere cikin shekarun 1980s, kuma Lashe kofin karo takwas shima dai yasa yanzu ta lashe kofin daidai dana Liverpool a tarihi.

Manajan City Pep Guardiola ya zamo manaja na farko daya lashe kofin karo na hudu a jere kuma babu manajn daya daga kofin fiye shi, yayin da ya ci kofin sau hudu daidai dana Brain Clough, Alex Ferguston da kuma Jose Mourinho.

Manchester City won their fourth consecutive Carabao Cup after beating Tottenham 1-0 at Wembley

Aymeric Laporte’s late header saw Manchester City break down a resilient Tottenham to win a fourth consecutive Carabao Cup at Wembley.

City have won the last three Carabao Cups, and made that four by overcoming a Tottenham side in disarray.

City equal Liverpool’s record from the 1980s, while an eighth League Cup title sees them draw level with Liverpool’s total record.

Pep Guardiola has become the first manager to win the English League Cup in four consecutive seasons, and no manager has lifted the trophy on more occations than him, four level with Brian Clough, Alex Ferguston and Jose Mourinho.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *