fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Manchester City ta kai wasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai kari na farko a tarihi bayan ta doke PSG daci 4-1 a wasannin gida da waje

Manchester City ta lallasa PSG daci 2-1 a wasan farko da suka buga a makon daya gabata, kuma Pep Guardiola ya bayyana cewa a wasa na biyu ma zasu kai hare hare ba bawai rike PSG kadai zasu yi ba.

Guardiola ya saka Fernandinho da Aleks Zinchenko a cikin yan wasan shi da suka fara buga wasan, yayin da shi kuma Mbappe ya zaunawa PSG a benci.

Manchester City tabi shawarar Guardiola inda suka fara jagoranci yayin fara wasan ta hannun Mahrez, yayin da Di Maria da Marquinhos suka yi kokarin ramawa PSG kwallon amma suka kasa.

Kuma bayan an dawo daga hutun rabin lokaci Mahrez ya sake ciwa City kwallo ta biyu wadda tasa suka lallasa PSG daci 4-1 a wasannin gida da waje yayin da Di Maria ya samu jan kati, kuma yanzu City ta cancanci buga wasan karshe a Instanbul tsakanin tada Madrid ko kuma Chelsea.

Manchester City have beaten PSG 4-1 on aggregate to reach their first ever Champions League final

City held a 2-1 lead from the first leg at Paris Saint-Germain last week, and Pep Guardiola insisted City only know how to approach the game one way, so would be looking to attack and win the second leg rather than sit on their lead.

Guardiola named Fernandinho and Aleks Zinchenko in his starting XI, the only two changes from the first leg, while Kylian Mbappe was only on the bench for PSG.

The Blues were true to Guardiola’s word as they took an early lead through Riyad Mahrez, while PSG went close through Marquinhos and Angel Di Maria. After the break, a close game was put to bed as Mahrez capped off a superb break involving Phil Foden and Kevin De Bruyne.

That goal, to put City 4-1 up on aggregate, saw PSG lose their heads as Di Maria was sent off for a stamp on Fernandinho, and City comfortable saw out the semi-final to book their place in the final in Istanbul against either Real Madrid or Chelsea.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *