fbpx
Monday, May 10
Shadow

Manchester United na shirin yiwa Pogba kwantiraki mai tsoka na yuro 400,000 a kowane mako

Manchester United zata siyar da David De Gea domin ta samu damar yiwa Paul Pogba kwantiraki mai tsoka har na yuro 400,000 a kowane mako.
Amma idan Pogba yaki amincewa da wannan kwantirakin, Manchester zata siyar da shi amma Real Madrid da Juventus basu da halin siyan dan wasan a yanzu.
Kuma Manchester ke harin yan wasa uku domin maye gurbin shi idan ya sauya sheka, yan wasan sun hada da Declan Rice na kungiyar West Ham, sai Wllfred Ndidi na Leicester City da kuma Sauo Niguez na Atletico Madrid.

MANCHESTER UNITED READY TO OFFER POGBA £400,000 A WEEK DEAL

Manchester United will move David de Gea on in order to free up cash for a £400,000-a-week offer to Paul Pogba.
If he does not accept the deal before the start of Euro 2020 then they will try to sell him, but Real Madrid and Juventus may not be able to afford him.
And so United are looking at three potential replacements: West Ham’s Declan Rice, Leicester’s Wilfred Ndidi and Atletico Madrid’s Saul Niguez.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *