fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Manchester United ta bayyana hoton rigar da Cristiano Ronaldo zai saka

Kungiyar Manchester United ta wallafa hotunan tauraron dan wasanta, Cristiano Ronaldo sanye da rigar da zai saka a matsayin dan wasan Kungiyar.

 

Har zuwa yanzu dai ba a bayyana lambar da Cristiano Ronaldo zai goya ba ba inda Edinson Cavani ke rike da lambar da Ronaldon ya saba goyawa ta 7.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *