fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Manchester United ta kammala sayen Cristiano Ronaldo daga Juventus

A ranar juma’a Manchester United ta sanar cewa ta kammala yarjejeniya da Juventus akan siyan Cristiano Ronaldo

Inda zata biya Juve yuro miliyan 15 tare da karin yuro miliyan 8 idan kwalliya ta biya kudin sabulu, kuma Ronaldo ya koma kungiyar ne da kwantirakin shekaru biyu da karin guda bayan ya kammala gwajin lafiyar shi a makon daya gabata a garin Libson.

Cristiano Ronaldo yayi nasarar ciwa Manchester United kwallaye 118 a wasanni 292 daya buga mata tsakanin shekarar 2003 zuwa 2009, inda ya lashe kofin gasar Firimiya uku, da kofin gasar zakarun nahiyar turai sai kofin FA dana League guda biyu.

Cristiano Ronaldo re-signs for Manchester United from Juventus

United announced they had reached an agreement with Juventus for the 36-year-old forward to return to Old Trafford on Friday.

The Premier League club will pay €15m (£12.9m) plus a further €8m (£6.9m) in add-ons for the Portugal captain, who completed a medical in Lisbon over the weekend.

Ronaldo scored 118 goals in 292 games for United between 2003 and 2009, winning three Premier League titles, the Champions League, the FA Cup and two League Cups.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *