fbpx
Monday, May 10
Shadow

Manchester United ta lallasa Roma daci 6-2, inda ta zamo kungiya ta farko data ci kwallaye shida a wasan kusa dana karshe a gasar nahiyar turai tun bayan Real Madrid a shekarar 1964

Manchester United tayi nasarar lallasa Roma daci 6-2 a wasan farko na kusa dana karshe da suka buga a filin Old Trafford jiya, wanda yasa ta bar Roma da babban aiki a mako mai zuwa inda zasu buga wasa na biyu a filin Stadio Olimpico.

Cavani da Bruno Fernandez sun zira kwallaye biyu-biyu ko wannen su inda shima Pogba ya zira guda sai Mason Greenwood yaci kwallon karshe a wasan. Nasarar da United tayi na cin kwallaye shida yasa ta zamo kungiya ta farko tun bayan Madrid a shekarar 1964, data ci kwallaye shida a wasan kusa dana karshe a gasar kofin nahiyar turai.

Kuma hakan ya kasance karo na farko da United taci kwallaye shida a gasar nahiyar turai tun bayan lallasawar data yiwa Roma daci 7-1 a shekarar 2007, inda shima dan wasan mai shekaru 34 Cavani ya zamo dan wasan mai yawan shekaru daya ci kwallaye biyu a wasan kusa dana karshe a gasar tun bayan Philip Cocu a shekarar 2005.

Man Utd and Cavani make history with Roma 6-1 hammering in Europa League semi-final

United ran out 6-2 winners in the first leg of the tie at Old Trafford, leaving Roma with a mountain to climb in the reverse fixture at Stadio Olimpico next week.

Cavani and Bruno Fernandes bagged a brace each, while Paul Pogba and Mason Greenwood also got in the act as the Red Devils become the first team since Real Madrid to score six goals in a continental semi-final, with the Blancos having achieved the same feat during their run to European Cup glory in 1964.

The Manchester outfit also netted six times in Europe for the first time since beating Roma 7-1 in the Champions League back in 2007, and 34 years old Cavani become the first player go score two goals in semi final of europwan competition since Philip Cocu back in 2005.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *