fbpx
Monday, September 27
Shadow

Manchester United ta tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo zai goya lamba 7

Kungiyar Kwallon kafa ta Manchester United ta tabbatar da cewa, tsohon dan wasanta da ya koma kungiyar, Cristiano Ronaldo zai goya Lamba 7.

 

Lamba 7 ce dai Cristiano Ronaldo ya goya a tsakanin shekarun 2007 zuwa 2009 da ya buga kwallo a kungiyar.

 

Manchester United a sanarwar da ta fitar,  tace Edinson Cavani zai buga lamba ta 21 a kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *