fbpx
Wednesday, December 1
Shadow

Manchester Utd ta tsallaka zagayen ‘yan 16 a Champions

Manchester United ta samu damar tsallakawa wasannin zagayen ‘yan 16, bayan cin kwallaye biyu da ta yi a ragar Villarreal karkashin kocin rikon kwarya Michael Carrick.

Ronaldo ne ya fara cin kwallo a daidai minti na 78 da fara wasan, inda ya ci shida a wasa biyar na Champions ya zuwa yanzu.

Jadon sancho ne ya ci ta biyu wadda kuma ita ce kwallonsa ta farko tun bayan zuwansa kungiyar.

United wadda ta kori kocinta Ole Gunnar Solskjaera ranar Lahadi ita ce ta daya a rukunin F yayin da ya rage saura wasa guda a kammala wasannin rukuni.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *