fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Mane ya lashe kyautar gwarzon dan Kwallon Afrika

Tauraron dan kwallon kafar kasar Senegal me bugawa kungiyar Liverpool wasa, Sadio Mane ne ya lashe kyautar gwamzon dan kwallon kafa ta bana.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Mane ya lashe kyautar ne bayan doke abokan takararshi, Mohamed Salah da Riyadh Mahrez.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *