fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Mansurah Isah tace kada HISBAH ta takurawa wadda ta lashe gasar sarauniyar kyau a Kano

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa bai kamata Hisbah ta takurawa wadda ta lashe gasar Sarauniyar kyau ba, Shatu Garko.

 

A hirar da BBChausa ta yi da shugaban HISBAH, Muhammad Harun Ibn Sina ya bayyana cewa, Gasar sarauniyar kyau bata da hurumi a musulunci.

 

Mansurah Isah ta bayyana cewa takurawa Shatu zai sa ‘yan kudu da Amurkawa zasu dauketa amma kamata yayi a jawo ta jiki ta zama manuniya ga ‘yan matan Musulmi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda yarinya 'yar shekara biyu ta kashe maciji bayan ya sareta

Leave a Reply

Your email address will not be published.