fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Manyan Shafukan yanar gizo na Duniya da yawa sun daina aiki

Manyan shafukan yanar gizo na manyan kamfanonin yads labarai da yawa sun daina aiki a Duniya.

 

Shafukan da suka samu tangarda sun hada dana New York York times,  Amazon, Reddit, Kamar yanda Bloomberg ta ruwaito.

 

BBC ma ta ruwaito cewa akwai sauran shafukan Guardian, Financial Times, da Independent da suka daina aiki.

 

Akwai kuma shafin Gwamnatin kasar Ingila da shima ya daina aiki. Lamarin ana tunanin ya farune dalilin tangardar da wani kamfanin samar da yanar gizo ya samu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *