fbpx
Monday, May 10
Shadow

Marasa Rinjaye na majalisar Wakilai sun so a tsige Pantami amma kakakin majalisar yaki Amincewa

Shugaban marasa Rinjaye na majalisar Wakilai, Ndudi Elumelu yayi kira ga majalisar da ta nemi a sauke Ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

 

Saidai kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila bai aminta da hakan ba.

 

Bayan da Elumelu ya kammala bayaninsa, Femi Gbajabiamila ya gaya masa cewa ya jishi sannan kuma ya buga sandar ikonsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *