fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Maryam Yahya ta dauki zafafan hotuna tare da Umar M. Shariff

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta dauki hotuna tare da abokin aikinta Umar M. Sharif.

 

Maryam data sha fata da rashin lafiya a kwanakin baya ta dora hotunan a shafinta na sada zumunta.

 

Kuma ga dukkan alamu Al’amura sun fara dawo mata daidai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.