fbpx
Monday, September 27
Shadow

Masha Allah: Bidiyon gawarwakin ‘yan Bindiga kusan 100 da sojojin Najeriya suka kashe gawarwakinsu zube burjik ya bayyana

Sojojin Najeriya na ci gaba da yiwa ‘yan Bindiga ruwan wuta ta sama da kasa a jihohin Zamfara da Katsina inda suke kashe da yawa.

 

Wani rahoton da shahararren lauya kuma me wallafa a jaridar Daily Trust Bulama Bukarti ruwaito ya bayyana cewa, ya ga Bidiyon gawarwakin ‘yan Bindigar kusan 100 a kwance kusa da gawarwakinsu.

 

Ya bayyana cewa, idan dai wannan aiki ya ci gaba to nan gaba kadan za’a kawo karshen ‘yan Bindigar.

 

Ya kuma kara da cewa, amma ana samun Rahoton ‘yan Bindigar na tserewa jihohi ma kwabta suna kaiwa mutane hare-hare.

A footage I just watched from Zamfara forest shows nearly 100 bandit terrorists dead, some next to their weapons. This indicates that the Nigerian Army is really pouncing on the repugnant gangs. If this air and ground offensive is sustained, the terrorists will soon be degraded.

 

There are however reports of terrorists escaping to and attacking neighbouring states like Sokoto and Katsina. This is predictable and predicted, so the operation needs to be quickly expanded and we must work with Niger Republic to prevent criminals from hiding across the border.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *