fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Masoyan da suka hadu a Twitter zasu yi Aure

Wadannan kayatattun hotunan wasu masoyane da suka hadu ta dandalin sada zumunta na Twitter inda kuma soyayya ta yi karfi sun fahimci juna har zasu yi aure nan bada jimawaba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hotunan su na kamin biki sun dauki hankula a sosai inda amaryar ta bayyana cewa soyayyar tasu ta farane daga amsa sakon da Angon ya tura mata na gaisuwar Sallah shekaru 4 da suka gabata.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya sa ayi lafiya ya bada zaman lafiya da zuri’a dayyiba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *