fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Masu adawa da tsarin NIN ne suka sani gaba>>Sheikh Pantami

Ministan Sadarwa da tatalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa wanda basa son tsarin NIN ne suka sakoshi gaba.

 

Ya bayyana hakane a hirarsa da Premium times inda yace, tun shekarar 2011 aka so fara fara wannan tsari amma yaki yiyuwa.

 

Yace kuma an so farashi a shekarun 2015 da 2018 amma duk ba’a yi nasara ba. Yace da haka akwa masu yiwa lamarin zagon kasa.

 

Sheikh Pantami ya bayyana cewa idan aka samu kammala tsarin na NIN zai taimaka wajan rage aikata laifuka. Ya kuma ce bashi da alaka da ta’addanci.

“I have no doubt about this. It has to do with the National Identification Number. Do you know one thing? This policy was started in 2011, it was not successful. Why? It was fought

“…In 2015, it came up, it was not successful. In 2018 there was a time that there were meetings between government and mobile network operators.

“And it was actually announced that by the agreement with government, the deadline was January 2018. It is there online, I will share it with you if you like. By January 2018, it was not implemented because there are forces against it. There are forces!”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *