fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Masu amfani da Windows7 na cikin hadari, inji Pantami

Masu amfani da kwamfutoci da ke amfani da manhajar Windows 7 domin huldar cinikayya ko musayar bayanai na cikin hadari.

Ministan sadarwan Najeriya Isa Ali Pantami ya yi gargadin cewa Windows 7 zai daina daga ranar 14 ga watan Janairun da ya wuce na aka daina inganta manhajar ta yadda za ta kare bayanan da masu amfani da ita ke bayarwa.
A sanarwar da ma’aikatar ta fitar, a ranar Juma’a, Pantami ya bukaci masu amfani da manhajar wurin huldar bankin da sauran harkoki da ke bukatar bayanan sirri su yi hattara.
Ministan ya kuma bukaci masu amfani da Windows 7 su dauki matakan kare kansu domin kare bayanansu na sirri da kauce wa rasa muhimman bayanai.
Shawarwarin da ma’aikatan bayar sun hada da sabunta manhajojin da suke amfani da su tare da yin hattara wajen sauke bayanai ko bude sakonni.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *