fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Masu Bibiyarmu muna muku barka da Sallah

Assalamu Alaikum Masu Bibiyarmu Muna muku barka da Sallah da fatan Allah ya karba mana Ibadu, ya Yafe mana sannan kuma Allah ya mainaita mana.

Muna fatan Allah ya kawowa kasar mu zaman Lafiya, ya bamu ikon yiwa Shuwagabanni biyayya, su kuma Allah ya basu ikon yi mana Adalci.

Muna Alfahari da ku.
Mun gode.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *