fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Masu neman kafa kasar Oduduwa su sani darajar kasar ba zata kai Najeriya ba>>Obasanjo

Tsohon Sugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya jawo hankalin masu son kafa kasar Oduduwa inda yace su sani kasar ba zata kai kwarjinin Najeriya ba.

 

Ya bayyana hakane a dakin karatunsa dake Ogun, yayin wani taro. Obasanjo yace kamata yayi a hada kai wajan magance matsalolin Najeriya maimakon kiran raba ta.

 

Ya kara da cewa akwai kasashe irin su Pakistan da India, da Sudan ta Kudu da Sudan da sauransu wanda suka rabu amma har yanzu suna yaki da juna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *