fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Masu satar Mutane sun shiga karamar hukumar Rogo, jihar Kano, Ji aika-aikar da suka yi

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI,UN.
AYAU AL, UMMAR GARIN (BA-RI)ROGO LOCAL GOVERNME SUKA WAYI GARI DA TASHIN HANKALI KASANCEWAR ADAREN JIYA MASU SATAR MUTANE WATO(KIDNAPPED) SUKA SHIGA YANKIN INDA SUKA GUDANAR DA AYYUKANSU HARTAKAI DA SUNYI NASARAR DAUKAR WANI MATASHI MAI SUNA (MAMUDA ABDULKADIR BARI
WANDA DA NE GA ATTAJIRIN KAUYEN MAI SUNA ALHAJI KADO BARI.
DUK DA SUNYI HARBE HARBE ACIKIN DAREN AMMA ALLAH YAKIYAYE BAWANDA AKA CUTAR ALLAH YAKIYAYE GABA SHIKUMA ALLAH YAKUBUTAR DASHI.
AKAR MUNA KIRA DA GWAMNATIN KANO DA TAKARA TSAURARA TSARONTA A IYAKOKINTA MASAMMAN WANNAN YANKI KASANCEWAR YAYI IYAKA DA KATSINA STATE.
GADA SHAMSU IBRAHIM BARI.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *