fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Masu Yi wa kasa Hidima da suka hadu a sansanin Kano suna shirin yin aure gobe, Juma’a: Kalli kayatattun hotunansu na kamin biki

Masoyan biyu masu suna Mohammed Alhaji-Musa da Hauwa Yahaya-Bagudu za a daura auren na su ne a gobe Juma’a, bayan sun hadu a sansanin su na Kano shekara daya da ya wuce.

Angon dan asalin kabilar Afo ne dake jihar Nasarawa, yayin da ita kuma amaryar ‘yar kabilar Nufe ce dake jihar Neja.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *