fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Mata da Miji sun yi fada sun ciji juna A kumatu: Abinda mijin yayi ya ba bada mamaki

Da safen nan nake karanta wani sako daga daya daga cikin groups din mata, wanda har mai sakon take neman shawara wai ya za tayi?

Sakona yazo kamar haka:

Wai sun sami sabani ne da mijin nata wanda har ya kawo masu fada a tsakaninsu, tohm a garin fadar ne sai mijin ya ciji matar nasa a kumatu, ita ma Allah ya bata sa’a rama cizon da yayi mata a nashi kumatun.

Tohm inda matsalar take wai kusan tun jiya har yanzun mijin yana nan yana ta rusa kuka kuma yaki cin abinci, domin shi mai saurin yin kuka ne.

Shine fa yar uwa take neman shawara ya zatayi dashi?.

KAI JAMA’A.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *