fbpx
Friday, January 21
Shadow

Mata ta kama marainan mijinta ta dandakesu saboda zargin yana lalata da matan banza

Wata mata ta kama marainan mijinta ta dandake saboda zargin ya a cin amanarta.

 

Matar ta aikata lamarinne a Aguleri dake jihar Anambra kuma mutumin ya mutu nan take.

 

Abokinsa ma da yaje kaishi Asibiti shima ya rasu sanadiyyar hadarin mota.

 

Matar na dauke da cikin wata 5 sanda ta yi wanna aika-aika.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *