fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Mata ta sayar da mijinta kan Dubu 6 saboda yawan cin Amarta da yake

Wata mata ‘yar kasar Kenya me suna Edna Makwana ta sayar da mijinta ga matar da yake cin amanarta da ita akan kudi Dala 17 wanda kwatankwacin Sama da Naira Dubu 6 ne.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Matar ta yanke wannan shawarane bayan data kama mijin nata yana lalata da wata mata akan gadonsu na aure sai ta koreshi.

Kai daga bayama sai ta je ta samu matar da yake lalatar da ita tace ta bata Dala 20 dan ta sayar mata da mijin nata saidai matar ta bata Dala 17 kudin da tace ta yi amfani dasu wajan saiwa yaranta kayan bikin sabuwar shekara.

The Guardian ta ruwaito cewa da aka tambayi matar shin zata iya dawo da mijin nata nan gaba? Sai tace a’a.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *