fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Matan inyamurai sun fara zuwa gona da bindiga dan kariya daga masu kai musu hari

Matan inyamurai a jihar Akwa-Ibom sun fara zuwa da makamai gonaki dan kariya daga masu ka musu hare-hare.

 

Shugaban karamar Hukumar Ini a jihar, Israel Adaisi ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ga manema labarai.

 

Yace sun aikewa da gwamnatocin jihohi dana tarayya sakonni kan rikin shekara da shekaru da ake tsakanin kabilun Nkari da Usaka Uko. Yace abinda ke faruwa a yanzu har mata da kananan yara na zuwa gonaki da makamai.

 

Yace ida ba’a dauki mataki kan lamarin ba, nam gaba za’a iya samun ‘yan ta’adda da zasu gagari gwamnati.

“The daily crisis we have in Ini Local government area is the Nkari crisis. The people there, including women and children now go about with weapons to protect themselves. Everyone there is either with a long or short riffle to protect themselves from the Ikwanno people.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *