fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Matar Bill Gates ta zama Izina gareku, Mata ku daina auren masu kudi>>Sanata Shehu Sani

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, yana baiwa mata shawararcewa su daina auren maza masu kudi.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace Matar me kudin Duniya,Melinda Gates ta zama Izina a garesu.

 

Gates ya sanar da rabuwa da matarsa bayan shekaru 27 suna tare. Kuma an cireshi daga jerin masu kudin Duniya, hakanan ana tsammanin matar zata kwashi kusan rabin kudinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *