fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Matar Gwamnan Ekiti na son a saka Ilimin jima’i a cikin tsarin koyarwar makarantu

Matar Gwamnan Ekiti, Erelu Bisi Fayemi ta nemi a saka Ilimin Jima’i a tsarin koyarwar makarantu.

 

Ta bayyana hakane a Ado Ekiti a wajan kaddamar da tsarin yaki da cin zarafin mata na ma’aikatar Ilimin Jihar.

 

Ta nemi a rika saka ido akan dalibai, kuma ilimin jima’i a makarantun Firamare da sakandare zai taimaka wajan yaki da cin zarafin yara mata, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *