fbpx
Friday, January 21
Shadow

Matar gwamnan Kaduna, Hadiza ta tuna da diyarta data rasu shekaru 10 da suka gabata

Matar gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta tuna da diyarta, Yasmin data rasu shekaru 10 da suka gabata.

 

Yasmin ta rasu ranar 26 ga watan Nuwamba na shekarar 2011 a dakin kwananta dake Landan.

 

Yasmin na da ciwon farfadiya wanda tun tana da shekaru 14 ya sameta.

Mahaifiyar tata ta saka hotunanta a shafinta na sada zumunta tana alhininta. Ta rasu tana da shekaru 25.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *