fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Matar shugaban NDLEA, Buba Marwa ta rasu

Shugaban hukumar NDLEA, Buba Marwa ya rasa matarsa Hajiya Zainab Marwa.

 

Hajiya Zainab wadda itace uwargidan Buba Marwa ta rasu da safiyar ranar Asabar bayan gajeruwar rashin lafiya.

 

Ta rasu ta bar ‘ya’ya da Jikoki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *