fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Matasa sun farwa wani shugaban ‘yan Bijilante da aka zarga da kalaman batanci ga Annabi Muhammad (SAW) a Legas

Matasa a Legas shn farwa wani Shugaba  Bijilante, Haladu Muhammad da aka zarga da yin kalaman batanci ga Annabi, Muhammad (SAW).

 

Lamarin ya farune a Gangare kusa da kasuwar Maile 12 dake karamar hukumar Kosefe ranar Juma’a.

Matasa sun far masa kamin zuwa jami’an tsaro inda suka babbake motarsa da kuma lalata gidansa.

 

Saidai shi ya tsira amma an jikkata wasu daga cikin yaransa. Wasu dai da suka shaida lamarin sun bayyana cewa, an zargeshi da kalaman batanci ga Annabi Muhammad SAW amma babu wanda ya san gaskiyar abinda ya faru sai Allah, kamar yanda Daily trust ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *