fbpx
Friday, May 14
Shadow

Matasa sun fito Zanga-Zangar nuna goyon baya ga Pantami a Kano

Kungiyoyin matasa daban-daban ne suka fito Zanga-Zangar lumana ta nuna goyon baya ga ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

 

Matasan sun fito ne a karkashin kungiyoyin The African Youth Assembly for Peace da kuma Coalition of Civil Society Group.

 

Suna dauke da rubuce-rubuce masu cewa, Pantami ba dan ta’adda bane, yaki da laifukan yanar gizo shine amsa.

 

Da yake magana a wajan taron, Ali Waliyi wanda daya ne daga cikin Shuwagabannin kungiyar ya bayyana cewa, masu sukar Pabtami makiya Najeriya ne da basa son maganar hada layin waya da lambar NIN dan a yaki laifuka.

“We bear due allegiance to the Federal Republic of Nigeria and we show support to the honourable minister of Communication and Digital Economy.

“We as Nigerians believe we are one country and we don’t have any apology to anyone from any part of the world or any part of the country that will come and cause any crises for us. They should allow us to manage our crises amicably.

 

“Today we are here to tell the whole world that the honourable minister of Communication and Digital Economy, Dr Isah Pantami is very clean and a very good citizen of this country. He is a man of repute and a man of integrity. We are aware of his efforts and we are aware of his hard work. We are aware of the effort put by his ministry to link SIM numbers with the National Identification Numbers in order to curb crime and criminality in the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *