fbpx
Friday, May 14
Shadow

Matasa sun hada kai suka kwato mutanen da ‘yan Bindiga suka sace a jihar Taraba

‘Yan Bindiga sun sace manoma 15 a kauyensu yayin da suke noma a karamar hukumar Donga dake jihar Taraba.

 

Saidai Matasa sun hada kai inda suka kwato wadanda aka sace din. Matasan daga Suntai da sauran kauyukan dake yanki  sun durfafi ‘yan Bindigar.

 

Manoman da aka sace mata 3 ne sai maza 12. Saidai matasan sun kwato su inda suka kama 2 daga cikin ‘yan bindigar. Basaraken Suntai, Umaru Haruna ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace matasa sun bi sagun barayin inda suka gudu suka bar wadanda suka sace din.

“Along the line, one nursing mother was abandoned while they held the remaining two women captive, of which one was pregnant.

“The youths recovered the nursing mother and nabbed two of the kidnappers who were brought to town.

“At this time, villages along that axis heard of what was going on and also mobilized to chase the kidnappers. The kidnappers eventually abandoned the remaining two women and fled.

“The two women were recovered and brought to the palace around 2 am this morning (Sunday).”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *