fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Matasa sun kone babbar mota da shanun dake cikinta Kurmus a Anambra

Wata mota dake dauke da Shanu ta kucce ta kashe masu talla a gefen titi 8. Lamarin ya farune a Awka dake Jihar Anambra.

 

Hakan yasa fusatattun matasa suka taru suka kone motar da shanun data dauko kurmus.

 

‘Yan Kwana-kwana sun je dan kashe wutar amma matasan suka hanasu, bayan masu tallar, motar ta kuma jikkata wasu dake cikin mota.

 

Jami’an tsaro sun yi harbi a Iska dan tarwatsa matasan

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *