fbpx
Friday, May 14
Shadow

Matasan Arewa 45 da aka kama a Ondo ba ‘yan Bindiga bane>>’Yansanda

Jami’an tsaron Amotekun sun kama wasu matasa 45 a jihar Ogun da ake zargin Fulani makiyayane da suka fito daga Arewa dan kai hari kudu.

 

Saidai bayan bincike, hukumar ‘yansandan jihar ta bayyana cewa,  matasan sun je cirani ne amma ba fulani bane.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Tee Leo Ikoro ya bayyana cewa matasan sun samu labarin cewa ana daukar aikin tsaron kamfanonin man fetur ne amma ba gaskiya bane. Daily Trust.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *