fbpx
Monday, May 10
Shadow

Matasan jihar Katsina sun ce Bikola Sarakine zabin su a 2023

Wata kungiyar matasa a jihar Katsina, KSYN ta bayyana cewa, Goyon bayanta na tare da Tsohon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki a zaben shekarar 2023.

 

Shugaban kungiyar, Abubakar Nuhu Adam ya bayyana cewa,an kaddamar da wannan gangamin goyawa Bukola Saraki bayane a garin Daura, Mahaifar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari dan su nuna cewa Siyasa ba da gaba ake yin ta ba.

 

Tuni dai bangaren jihar Kaduna na matasan suka bayyana goyon bayansu ga Saraki.

 

Ya bayyana cewa, kwanannan zasu kaddamar da ofishin kungiyar tasu a garin Katsina sannan kuma zasu je Funtua ma su kaddamar.

“we are here today to inaugurate the Katsina state youth endorsement of Dr. Abubakar Bokula Saraki as presidential candidate under the umbrella of People’s Democratic Party (PDP ) .

“We started with Daura zone and we shall, Insha Allah, (God’s grace) expand the movement to the remaining two zones of Katsina and funtua respectively. In the nearest future we shall open our head office in katsina metropolis.

 

Therefore, we the katsina state youth network for Dr Abubakar Bokula saraki have endorsed him to be our presidential bearer under the platform of our great party, PDP.

“Where are the Nigerian youths, I want to categorically tell you that it was the effort of Dr Abubakar Bokula saraki the Bill of not too young to run was brought in to the floor of the senate and later the Bill was signed into law. That give equal opportunities to Nigerians youth to contest in to different political office.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *