fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Matashi ya kashe akuyar mahaifiyarsa sannan ya kona mata katifa bayan shan kwaya

Wani matashi ya kashe akiyar mahaifiyarsa sannan ya konawa mahaifiyar tasa katifa bayan da ya sha kwayar Mkpurumiri.

 

Lamarin ya farune a jihar Ebonyi inda matashin dan shekaru 25 da ake kira da Monday ya jawo cece-kuce.

 

An kamashi aka daure kamin daga baya kwayar ta sakeshi, kamar yanda Igbere TV ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *