fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Matashi ya sha guba ya mutu saboda budurwarsa ta rabu dashi

Wani matashi a jihar Taraba ya kwankwadi Guba ya mutu bayan da budurwarsa ta rabu dashi ta komawa tsohon saurayinta.

 

Jivini Jonnah dan shekaru 31 ya kashe kansa ne a karamar Hukumar Wukari.

 

Dangin mamacin sun gayawa manema labarai na Punch cewa, ya kama budurwar tasa wadda har sun yi auren gargajiya da ita a daki da tsohon saurayinta, inda kuma ta bayyana masa cewa ta fasa aurensa.

“They had gone through the traditional marriage rites and she seemed to love him because they had been in the relationship for over three years.

“The traditional wedding was held on March 21 this year, where they both consented to marrying each other.

“Jonnan was called by his friends, who told him that they saw his fiancée with her ex-lover, only for him to rush there and find her in the ex-boyfriend’s room.

“An altercation ensued and since it was obvious that she had taken side with her ex-lover, Jonnan left heartbroken, only for us to hear that he committed suicide.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *