fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Matashin da ya kai Hari Kaduna ba Kirista bane, Musulmini>>Inji FFK

Tsohon ministan Sufurin jirgin sama, Femi Fani Katode ya bayyana cewa matashinnan da aka kama zai tayar da bam a Cocin Living Faith dake Kaduna ba Kirista bane, Musulmi ne, Hausa Fulani kuma sunansa, Muhammed Nasiru Sani.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ya bayyana hakane a shafinsa na Twitter inda ya kara da cewa, duk wanda ya yadda cewa sunan Matashin Nathaniel Tanko, kamar yanda kafafen watsa labarai da dama suka ruwaito to yana bukatar a duba mai kanshi.

FFK ya bayyana cewa, Wani fasto me suna Azzaman dake da zama a Kaduna ya rubuta cewa sunan matashin Muhammad Sani, an kamashine aka tsareshi inda aka tursasamai mayar da sunanshi Nathaniel Tanko. Kuma wai Wani Musulmi ne me karfin fada aji ya sashi tayar da ban a cocin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *